Arfat

Daga Wiktionary

Arfa rana ce ta bauta wacce musulmai ke hawa dutsen arfah a lokacin aikin hajji don sauke farali.[1]

Misali[gyarawa]

  • Anyi hawan arfa ranar lahadi.
  • Hayan arfa ya Kama Rana da babban sallah a Nigeria

Manazarta[gyarawa]

  1. Yadda ake hawan Arfa a Hajjin bana - BBC Hausa". BBC News Hausa (in Hausa). Retrieved 2021-10-28.