azumi
Appearance
Hausa
[gyarawa]Azumi wani nau’in ibada ne da yake hana ci da sha da Saduwa da Iyali daga fitowar Alfijir zuwa faɗuwar rana. Azumi ya kasu kashi-kashi:
- wajibi (watan ramadan),
- Ramuwa,
- Nafila,
- Kaffara.
Misalai
[gyarawa]- Anyi azumin kwana talatin bana
- Audu na azumi don cin jarrabawa da yayi
English
[gyarawa]pasting
Arabic
[gyarawa]الصوم
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,63
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,95