Iyali

Daga Wiktionary

yali na nufin ma'aurata tare da yara suka hayayyafa. [1] [2]

Misalai[gyarawa]

  • Audu yana wajen iyalinsa
  • Iyalan Bala na gayyatan al'umma daurin aure

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,63
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,94