Jump to content

sha

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Sha kalma ce ta hausa dake nufin shan wani abu mai ruwa-ruwa ko kuma aka hada shi da ruwa.

A WASU MA'ANONIN[gyarawa]

Shi na daukar kalmar wani ta wakilin suna.