Jump to content

Alfijir

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

AlfijirAbout this soundAlfijir  Shine hasken da yake fitowa daga gabas a lokacin da asuba ta gabato. [1] [2]

Misali

[gyarawa]
  • Wannan shine alfijir na gaskiya.
  • Musa yana fita kullum Bayan fitowar Alfijir

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,40
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,62