Saduwa
Appearance
Hausa
[gyarawa]Bayani
[gyarawa]saduwa Saduwa (help·info) ta na nufin hanyar da Namiji da mace suke biya wa juna bukata yayin sha'awa.
Misali
[gyarawa]- Bashir ya sadu da matarsa da rana cikin azumi.
- Ya bayan Saduwa?
- zan baka labari idan mun sake saduwa.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.44. ISBN 9789781601157.
- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,47