Rana

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Rana wata halittar ce dake fitowa a sararin samaniya mai haske da kuma zafi wanda ke fitowa da safiya ta kuma faɗi zuwa yammaci.[1]

A wani lokacin kuma hausawa kanyi amfani da kalmar rana wajen nuni ga yini ko kuma ranaku. Misali, ranar Asabar, ranar sallah.

Misalai[gyarawa]

  • Yau Rana tanada tsafi Ƙwarai.
  • Zanyi tafiya rana ita yau.
  • Galibi mutane suna bacci da rana.
  • Rana bata ƙarya sai dai uwargijiya taji kunya.

Karin Magana[gyarawa]

  • Idan rana tafito tafin hannu baya kareta.
  • Rana dubu ta barawo, daya ta mai kaya.

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,181