Hausawa

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Suna[gyarawa]

Hausawa (jam'i:Hausawa) sunan wata al'umma ce dake zaune musamman a Afrika.

Misali[gyarawa]

  • Hausawan kasar Ghana sun iya dafa shinkafa
  • Hausawan Najeria akwai su da kunya
  • Mutanen arewacin Najeria galibin su Hausawa ne

Manazarta[gyarawa]