Zafi

Daga Wiktionary

Zafi yanayi da ake shiga tsakiyar shekara wanda duniyar zatayi dumi, iska ya riqa buguwa da dumi komai zaiyi dumi lokacin ga fama da yawan zufan jiki, bushewar makoshi da sauransu.[1] Zafi na iya nufin yanayi na radadi ko azaba saboda ciwo ko kuna ko yankewa ko wani nau'i na cutarwa.[2]

Misalai[gyarawa]

Zafin Rana Zafin abinci Zafin ciwo

Manazarta[gyarawa]

  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.81. ISBN 9789781601157.
  2. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,81