haske

Daga Wiktionary
(an turo daga Haske)

Hausa[gyarawa]

HaskeAbout this soundHaske  shi ne abinda ke sanya faruwar gani, idan ba haske babu gani. Kishiyar haske shine Duhu. [1] [2]

Misali[gyarawa]

  • Haske maganin duhu; ma'ana, idan haske yazo dole duhu ya ɓata.
  • kunna mana haske ko kashe mana haske.

sifa[gyarawa]

haske abu mai ɗauke da haske.

Karin Magana[gyarawa]

  • Haske maganin duhu

Fassarori[gyarawa]

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,100
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,157