Jump to content

Arewa

Daga Wiktionary

Arewa ko Arewaci itace kishiyar kudu. [1] [2]

Misalai

[gyarawa]
  • Arewa da Gidan Haruna.
  • Arewa maso yamma da Nijar.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,115
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,185