Jump to content

Turba

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

bayani

[gyarawa]

turba itace dukkan hanyar da za'a iya bi.

Kalmomi masu alaƙa

[gyarawa]

Misali

[gyarawa]
  • Wannan ba turbar gaskiya nace

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: path, way, road
  • Larabci: صراط، سبيل، شارع