Jump to content

Bako

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

Bako shine mutumin da yaje ko ya sauka a wani gida ko wani gari.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Nigeria zata karbi bakuncin shugaban ƙasar Chadi

Karin Magana

[gyarawa]
  • Ba'a fushi da baƙo
  • Baƙon ɓarawo bana Mutum ɗaya bane

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,204