Attajiri

Daga Wiktionary
Hoton wani attajiri

Attajiri About this soundAttajiri  na nufin dan kasuwa ko kuma wanda Allah ya yalwata masa dukiya.[1]

Misali[gyarawa]

  • Abbakar yazama attajiri sosai aharkan kasuwa cinda.

FASSARA=[gyarawa]

Tajiri(Affluent).

Manazarta[gyarawa]

  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,305