Jump to content

Dandi

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

bayani

[gyarawa]

dandi wasu ƙauyuka ne wanda ke kudu maso-yammacin kano, ha akan kira yawon Tazubar da dandi.

Misali

[gyarawa]
  • Larau tacika yawon dandi
  • Gidan Sarkin Noma dandi ake.