Jump to content

Ƴar yau

Daga Wiktionary
(an turo daga 'yar yau)

Ƴar yau daya ce Daga cikin abincin Hausawa. wacce ake yinta da gero ko dauro.

Misali

[gyarawa]
  • Baza muci 'yar yau ba a gidan nan.
  • Sa'a tayi 'yar yau a gobe