Jump to content

Ɓarna

Daga Wiktionary
(an turo daga ɓarna)

Hausa

[gyarawa]

Ɓarna About this soundbarna.wav  na nufin yin abinda bai dace ba bisa san ran ko san zuciya ko kuma rashin sa ni.

Misali

[gyarawa]
  • Akuya tayi ɓarna
  • Yaro yayi wa maman shi ɓarna

Suna

[gyarawa]

ɓarnā ‎(t.)

Fassara

[gyarawa]

Manazarta

[gyarawa]
  1. Newman, Paul, da Roxana M. Newman. A Hausa-English Dictionary. New Haven: Yale University Press, 2007. 28.