Jump to content

Yan kunne

Daga Wiktionary
(an turo daga ,Yan kunne)
Yan kunne na roba

Ƴan kunne abune da Mata suke sanyawa a kunnen su don yin ado ko ƙawa.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Na saima budurwana sabon Yan kunne
  • Aisha ta sanya yan kunne masu kyau
  • Ina son 'yan kunnen zinari

Manazarta

[gyarawa]