Jump to content

Ahankali

Daga Wiktionary
(an turo daga A hankali)

Hausa

[gyarawa]

Ahankali yana nufin aiwatar ko yin da abu cikin natsuwa, sannu-sannu kamar baza agamaba, wato bi a tsanake.[1]

Misali

[gyarawa]
  • Jiwannan tunɗazun kananan wajeɗaya kanata abu a hankali saikace bazaka gamaba.
  • Kabi ahankali saboda rayuwannan taɓaci kowa takanshi yakeyi.

Manazarta

[gyarawa]