Jump to content

adalci

Daga Wiktionary
(an turo daga Adalci)

Adalci yana nufin Ajiye kwarya a gurbinta ko saka Abu a muhallinsa.[1]

Misali

[gyarawa]
  • Alƙali ya yankewa wani mutum Hukuncin Kisa Saboda ya kashe wani.
  • Malam Isah a adalci nawa yakamata in biya kuɗin aikin nan.

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci:Justice

Manazarta

[gyarawa]
  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.