Jump to content

Azarɓaɓi

Daga Wiktionary
(an turo daga Azarbabi)

Azarbabi shi ne wuce ka'ida ta wani abu ko kuma a ce wuce gona da iri.

Misali

[gyarawa]
  • Munje neman aiki isa yanata azarɓaɓi