Jump to content

Dandaudu

Daga Wiktionary
(an turo daga Dan-daudu)

Dan-daudu About this soundDan-daudu  na nufin namiji dake shigar mata dayin abubuwan irin na mata[1] [2] [3]

Misalai

[gyarawa]
  • Audu ya zama Dan-daudu.

Manazarta

[gyarawa]