Jump to content

Fulas

Daga Wiktionary
(an turo daga Flas)

Flas wata abace da take da ɗan tsawo akwai na silba akwai na gilas, anasa ruwan zafi aciki zai Kai kwana biyu bai huce ba.