Jump to content

Idon-Sahu

Daga Wiktionary
(an turo daga Idon Sahu)
Idon-sahu

Idon-Sahu Samfuri:errorSamfuri:Category handler dai ya kasance wani kalmace da take nufin wani ƙashi dake a mahaɗar kafa da mahaɗar hannu[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Ɗan kwallo ya buge a idon-sahu
  • Ta wanke ƙafa zuwa idon-sahu.

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Ankle

Manazarta

[gyarawa]