Jump to content

Idon-Sani

Daga Wiktionary
(an turo daga Idon Sani)

Idon-Sani Samfuri:errorSamfuri:Category handler dai ya kasance wani kalmace da take nufin mutumin da aka sani ko ace aka waye shi a wan nan yankin.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Dukkan masu laifin idon-sani ne.
  • Ana zargin alƙalin da rashin hukunta idon-sani.

Manazarta

[gyarawa]