Maƙogwaro

Daga Wiktionary
(an turo daga Makwogwaro)

Maƙogwaro About this soundMaƙogwaro  Wato sashin jiki da ake shaƙan iska daga wuya zuwa huhu.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Ciwon maƙogwaro.
  • Likita ya duba maƙogwaro na.

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,211