Yaƙi

Daga Wiktionary
(an turo daga Yaki)

YakiAbout this soundYaaki  Fada a tsakanin al'uma biyu ko fiye da haka.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Kasar America zata yaki kasar Iran akan kera makamin nuclear
  • An kashe Hitler a yakin duniya na biyu

Karin Magana[gyarawa]

  • Ana ga yaki kana ga kura.
  • Yaki noman sarki.
  • Yaƙi dan zamba ne.

Fassara[gyarawa]

  • Turanci: War

Manazarta[gyarawa]

Yaki abinda da ake nufi da wannan Kalmar shine kamar bada wani umarni ko bada shawara mutun bai biba

Misali[gyarawa]

  • Zaharaddini an bashi shawara yaki bi
  1. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P, 206