Jump to content

Ƴanuku

Daga Wiktionary
(an turo daga Yanuku)

Ƴanuku na nufin yara da aka Haifa a tare su ko Kuma wani abu dayazo ahade guda uku.

MISALI

  • Jimai tahaifa yanuku
  • kayan guda uku suke zuwa shade.

FASSARA

  • Turanci=triplet
  • Larabci=ثلثاء