Zariya
Appearance
(an turo daga Zaria)
Hausa
[gyarawa]Bayani
[gyarawa]zariyaZariyan wando (help·info) Babban birni Zazzau daular gargajiya ce da ke da hedikwata a cikin garin Zariya a Jihar Kaduna. Najeriya.
Misali
[gyarawa]- Zamu je zariya biki
- A zariya nake karatu
Nasaba
[gyarawa]Akan kira ɗan garin da Bazazzage
- Adam bazazzage ne
Misali
[gyarawa]Zaraya masarautace a cikin jahar Kaduna