Jump to content

Zumuɗi

Daga Wiktionary
(an turo daga Zumudi)

Zumudi kawa zuci ne da mutum ke kaguwa da aika ta wani aiki ko yin wani abu cikin gaggawa.[1][2]

Suna

Madadin Suna Gaggawa

Misallai

[gyarawa]
  • Aisha tana zumudi saboda zata ga Abdullahi.
  • Ina ta zumudin in tafi kasuwa.
  • Sadoda zumudi na bar kaya na a gida.

Karin Magana

[gyarawa]
  • Zumudi sarkin tabargaza.

Manazarta

[gyarawa]