Bargo

Daga Wiktionary
(an turo daga bargo)

Bargo Wani babban mayafi ne mai kauri wanda mafi yawanci ake Lulluɓewa da shi ne a lokacin sanyi in za'ai bacci. [1] [2]

Suna jam'i.Barguna.

Misalai[gyarawa]

  • Mara lafiya ya lulluɓe da bargo.
  • Sanyin hunturu sai da bargo.

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,17
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,26