ciki

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

Hausa[gyarawa]

Ciki wani ɓangarene ajikin ɗan adam da dabba amatsayin jaka domin zuba abubuwa kamar abinci, ruwa, da dai sauransu.

Misali[gyarawa]

  • Cikina yacika baya buƙatan komai yanzu