Jump to content

Ɗauka

Daga Wiktionary
(an turo daga dauka)

Hausa

[gyarawa]

Ɗauka kalma ce dake nuna raba wani abu daga inda yake kai ko a hannu ko a wani abun hawa ko a wani abun turawa da dai sauransu.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Inna ta ɗauka taɓarya

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: taking
  • Larabci:الخذ

Manazarta

[gyarawa]