filin jirgin sama
Appearance
Hausa
[gyarawa]Guri ne na hada-hadar jiragen sama, tun daga ɗaukar mutane da kuma kaya da dai sauran su.
Suna
[gyarawa]fīlin jirgin sama (n., j. filāyen jirgin sama)
- Kano State (Nigeria). Military Governor. Policy Statement Address. Kaduna: Ministry of Information, 1973. 41.
- Ana cigaba da sheme filayen yin waɗansu, miseli a hanyar zuwa filin jirgin sama.
- 7 Disamba 2014, "Faransa ta ce makaman ta ne a jirgin Kano", BBC Hausa:
- Kuma rohotanni sun ce jami'an tsaro a filin jirgin saman Kanon, sun buƙaci su gudanar da binciken kwakwab ne a kan sa ganin ba su gamsu da yadda kwatsam ya sauka da tsakar dare ba.
Fassara
[gyarawa]- Faransanci: aéroport
- Harshen Portugal: aeroporto
- Ispaniyanci: aeropuerto
- Larabci: مَطَار (maṭār)
- Turanci: airport[1][2]
Manazarta
[gyarawa]<\references />