Jump to content

Fita

Daga Wiktionary
(an turo daga fita)

Fita kalmace wacce ake amfani da ita wurin nuni da barin guri go bada umurnin barin gurin.

Misali

[gyarawa]

Audu ya fita daga gida Musa ka fita a mota