Godiya
Appearance
(an turo daga godiya)
Godiya Godiya (help·info) kalar ce da ake amfani da ita wajen nuna farin ciki ko kuma jin dadi idan aka maka wani abu najin daɗi.
Misalai
[gyarawa]- Dole mutane su godewa Muhammad.
- Godiya ta tabbata ga Allah.
fassara
[gyarawa]- Turanci: thanks
- Larabci: شكر
Godiya ma'anar ita ce macen doki
Example
[gyarawa]- Female horse