Jaki
Appearance
(an turo daga jaki)
Al himarun
Hausa
[gyarawa]Suna
[gyarawa].
Asalin Kalma
[gyarawa]Watakila kalman jaki ta samo asali ne daga harshen hausa.
Furuci
[gyarawa]Suna (n)
[gyarawa]JakiJaki Donkey (help·info) (jam'i: Jakuna, Jakai) na nufin wani dabba da akafi sa ni da daukan kaya domin jigika ko zirga-zirga a cikin gari a zamunan baya.[1]
Fassara
[gyarawa]- Turanci (English): donkey.[2]
- Faransanci (French): ânesse (female), âne (male).[3]
- Larabci (Arabic): himarun - حمار.[4]
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 17. ISBN 9789781601157.
- ↑ Anyebe, Adam A. (2016). Development administration : a perspective on the challenge in Nigeria (First edition ed.). [Zaria, Nigeria]. ISBN 978-978-48643-6-7. OCLC 978351682.
- ↑ How to say donkey in French". WordHippo. Retrieved 2021-12-31.
- ↑ DONKEY - Translation in Arabic - bab.la". en.bab.la. Retrieved 2021-12-31.