Jump to content

Kokuwa

Daga Wiktionary
(an turo daga kokuwa)

Kokuwa Yanayi na gwajin karfin damtse tsakanin mutane biyu musamman a wajen fadan hannu-da-hannu a fada ko wasanni.

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: duel

Misalai

[gyarawa]
  • Talle ta taɗa Laraba da ƙasa wajen Kokuwa.
  • Kokuwa sai da atisaye.

Manazarta

[gyarawa]