rami

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

Rami Wani muhalli ne da yake da zurfi da ake samun shi a karkashin kasa, a yayin da wadansu halittun suke rayuwarsu a ciki.