Jump to content

Saɓani

Daga Wiktionary
(an turo daga sabani)

Hausa

[gyarawa]

Sabani shi ne rashin haduwa a kan manufa guda daya a tsakanin mutane daban-daban.

Misali

[gyarawa]
  • A kwai sabani mai yawa a tsakanin malaman.
  • An samu sabani tsakanin saurayi da budurwa.

A Wasu Harsunan

[gyarawa]

English:Conflict