Jump to content

Shanu

Daga Wiktionary
(an turo daga shanu)

Hausa

[gyarawa]

Suna

[gyarawa]

Shanu Dabbace mai kafafu guda huɗu sannan yana da ƙaho da tozo da kuma dogon bindi.

shānū[1]

  1. jam'i:

Manazarta

[gyarawa]
  1. Newman, Paul, da Roxana M. Newman. A Hausa-English Dictionary. New Haven: Yale University Press, 2007. 173.