Talaka na nufin mutum wanda bayida kuɗinda za'a iya kiranshi da dukiya kuma sannan yanada ƙarancin wadata.