tuta

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search
Ayarin Tutoci

Tuta Alama dake nuna suna ta wani Kasa,hukuma ko jam'iyya da dai sauransu.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Akwai tuta ta najeriya a kowace ma'aikata
  • Mun kafa tutar kasarmu a sama
  • Ganin tutar najeriya nasamu farin ciki

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,12