Jump to content

ƙarni

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Karfi na nufin dogon lokaci zuwa wani lokaci, wato shekari ɗari (100) bayan shekara ɗari (100) ita ace kira da ƙarni

Asali

[gyarawa]

Larabci: قَرْن ‎(qarn)

Suna

[gyarawa]

ƙarnī ‎(n., j. ƙarnukā) Shekara ɗari (100).

Fassara

[gyarawa]

Manazarta

[gyarawa]
  1. Awde, Nicholas, Ahmad, da Malam Barau. "21st century" Hausa: an English-Hausa Classified Word List. London: Centre for African Language Learning, 1987. 1260.
  2. Newman, Paul, da Roxana M. Newman. A Hausa-English Dictionary. New Haven: Yale University Press, 2007. 128.
  3. Skinner, A Neil. Hausa Lexical Expansion Since 1930: Material Supplementary to That Contained in Bargery's Dictionary, Including Words Borrowed from English, Arabic, French, and Yoruba. Madison, Wis.: University of Wisconsin, African Studies Program, 1985. 24.