Jump to content

ƙungiya

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Ƙungiya na nufin taron mutane bisa cimma wata manufa, takaice dai Ƙungiya na nufin gamayya ta mutane.

Suna

[gyarawa]

ƙungìyā ‎(t., j. ƙungiyōyī)

Fassara

[gyarawa]

Manazarta

[gyarawa]
  1. Newman, Paul, da Roxana M. Newman. A Hausa-English Dictionary. New Haven: Yale University Press, 2007. 133.