Jump to content

Ɓauna

Daga Wiktionary
(an turo daga ɓauna)

Hausa

[gyarawa]

Ɓauna Samfuri:errorSamfuri:Category handler dabba ce daga cikin nau'ikan halittun daji

Suna

[gyarawa]

ɓaunā ‎(t., j. ɓakānē) - Syncerus caffer[1]

Misali

[gyarawa]
  • Ɓauna tana da ɓarna sosai
  • Ina matuƙar tsoron ɓauna saboda muninta

Fassara

[gyarawa]

Manazarta

[gyarawa]
  1. Bargery, G. P. A Hausa-English Dictionary and English-Hausa Vocabulary. 2nd ed. Zaria, Nigeria: Ahmadu Bello University Press, 1993. 96.
  2. Newman, Paul, da Roxana M. Newman. A Hausa-English Dictionary. New Haven: Yale University Press, 2007. 29.
  3. Awde, Nicholas, Ahmad, da Malam Barau. "21st century" Hausa: an English-Hausa Classified Word List. London: Centre for African Language Learning, 1987. 1.