Jump to content

Ƴan kunne

Daga Wiktionary
(an turo daga 'Yan kunne)
                                          Ƴan kunne wani nau'in abu ne da mata suke amfani dashi wajen yin ado dashi ana saka shi a fatar kunne, za'a ɓula kunnen wasu Suna sa ɗaya, wasu biyu, wasu uku har huɗu anasawa.

Misali

[gyarawa]
  • naje kasuwa zan sayama matana ƴan kunne.
  • na sayama budurwana ƴan kunne ɗazun a kasuwa baccic.