Ƴar-me-ganye
Appearance
(an turo daga 'Yar-me-ganye)
Ƴar-mai-ganye Mata ne da kan zuba magani a ƙwarya suna bi gida-gida suna bayar da magungunan da suka shafi mata da kuma ‘yan sauran cututtukan da ba za a rasa ba. Bayar da magani ita ce sana’ar ‘yar mai ganye.
Misali
[gyarawa]- Naga yar-mai-ganye ahanya jiya.
- Sani yaje gurin Yar-mai-ganye amsan magani Shawara.
- 'Yar-mai-ganye adaji take samo magani.