Jump to content

Ƴar-me-ganye

Daga Wiktionary

Ƴar-mai-ganye Mata ne da kan zuba magani a ƙwarya suna bi gida-gida suna bayar da magungunan da suka shafi mata da kuma ‘yan sauran cututtukan da ba za a rasa ba. Bayar da magani ita ce sana’ar ‘yar mai ganye.

Misali

[gyarawa]
  • Naga yar-mai-ganye ahanya jiya.
  • Sani yaje gurin Yar-mai-ganye amsan magani Shawara.
  • 'Yar-mai-ganye adaji take samo magani.

Manazarta

[gyarawa]