Ƴar tsaga
Appearance
(an turo daga 'Yar tsaga)
Ƴar tsaga Aska ce ‘yar ƙarama da ake amfani da ita wajen yin tsaga kamar tsagar ƙaho, ɓalli-ɓalli, tsagar fuska, tsaga ƙurji da sauransu.
Misali
[gyarawa]- Anyi mishi tsage da 'yar tsaga a fuska
- Wanzami ya ɗauka 'yar tsaga.
- Ba'a wasa da 'yar tsaga.